Adams Aliyu Ishiaku
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Kwara, 27 ga Maris, 1960 (65 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Adams Aliyu Ishiaku (an haife shi ranar 27 ga Maris, 1960) ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisa na 8 mai wakiltar mazabar Edu a majalisar dokokin jihar Kwara inda ya zama shugaban kwamitin majalisar kan harkokin noma da albarkatun ƙasa.[1][2][3]