Jump to content

Adamu Aliyu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adamu Aliyu
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Adamu Aliyu na Gummi ɗan siyasa ne a Najeriya kuma ɗan majalisa daga Gummi a Jihar Zamfara, Najeriya. An haife shi a shekarar 1990. Aliyu ya taɓa yin aiki a Majalisar Dokoki ta Jihar Zamfara, inda yake wakiltar mazabar Gummi II. [1][2]

  1. "Zamfara Assembly extends tenure of LG Sole Administrators". 6 May 2024.
  2. "ShineYourEye". www.shineyoureye.org. Retrieved 2024-12-24.