Adamu Allassane
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Nijar |
| Country for sport (en) | Nijar |
| Shekarun haihuwa | 4 ga Augusta, 1960 |
| Wurin haihuwa | Nijar |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a |
athlete (en) |
| Wasa | Wasannin Motsa Jiki |
| Participant in (en) |
1984 Summer Olympics (en) |
Adamou Allassane ɗan Nijar ne ɗan tseren matsakaicin zango na Olympic. Ya wakilci ƙasarsa a tseren mita 1500 na maza a gasar Olympics ta bazara shekarar ta alif dubu daya da dari tara da tamanin da hudu 1984.Lokacinsa shine 3:56.43 a farkon bazara.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Adamou Allassane at Sports Reference Sports Reference