Adamu Babban Bare
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | 2021 |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Adamu Babban Bare (ya mutu a watan Janairun 2021) ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisa. Ya yi aiki a matsayin memba na Majalisar Dokokin Jihar Jigawa, yana wakiltar mazabar Kafin-Hausa . Ya kuma kasance tsohon sakataren karamar hukumar Kafin-Hausa . An zabi Bare a majalisar dokokin jihar a karkashin dandalin All Progressives Congress (APC). [1][2] Muhammad Adamu ne ya gaje shi.[3]
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Adamu Babban Bare ya rasu yana da shekaru 57 a duniya bayan ya sha fama da rashin lafiya.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ogunyemi, Ifedayo (2021-01-18). "Jigawa lawmaker, Adamu Babban Bare, dies at 57". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-03-15.
- ↑ Muhammad, Khaleel (2021-01-18). "Jigawa Assembly member, Adamu is dead". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-03-15.
- ↑ "APC wins Jigawa Assembly bye-election". www.premiumtimesng.com. Retrieved 2025-03-15.
- ↑ Sobowale, Rasheed (2021-01-18). "Jigawa assembly member, Babban Bare, is dead". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-03-15.