Jump to content

Adamu Barde Tatsan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adamu Barde Tatsan
Rayuwa
Sana'a

Adamu Barde Tatsan ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya wakilci mazabar Tsanyawa / Kunchi a Majalisar Dokokin Najeriya ta 5 daga 2003 zuwa 2007. Ya rike mukamai kamar Shugaban Karamar Hukumar (sau biyu), Sakataren Karamar Hukumar, da kuma Mai ba da shawara na Musamman ga Gwamnatin Jihar Kano, a karkashin Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP). [1][2]

  1. "Citizen Science Nigeria". Citizen Science Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
  2. "House of Representatives Member | Honourable Adamu Barde Tatsan". 2007-10-20. Archived from the original on 20 October 2007. Retrieved 2025-01-08.