Jump to content

Adamu Muhammadu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adamu Muhammadu
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

Rayuwa
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Adamu Muhammadu ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisa daga Jihar Jigawa, Najeriya . An haife shi a shekara ta 1989 kuma yana da aure tare da yara. Muhammadu ya yi aiki a Majalisar Dokokin Jihar Jigawa, yana wakiltar mazabar Kafin Hausa a karkashin All Progressives Congress (APC). [1][2]

  1. "ShineYourEye". www.shineyoureye.org. Retrieved 2024-12-24.
  2. "Jigawa State Government | A New World". www.jigawastate.gov.ng. Retrieved 2024-12-24.