Adamu Usman
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Okuta (en) |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Adamu Usman(an haife shi a ranar 4 ga Afrilu, 1978) ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisar dokokin jihar Kwara ta 8, mai wakiltar mazabar Okuta/Yashikira a majalisar dokokin jihar Kwara.[1] [2][3]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Hon. Adamu Usman". Kwara State House of Assembly (in Turanci). Archived from the original on 2025-01-07. Retrieved 2025-01-07.
- ↑ "Kwara State House of Assembly". www.kwha.gov.ng. Retrieved 2025-01-08.[permanent dead link]
- ↑ "PDP Stakeholders Laud Party for Zoning 2023 Governorship to Kwara North | THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2025-01-08.