Jump to content

Adeleye Lukman Olalekan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Adeleye Lukman Olalekan ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. A halin yanzu yana riƙe da muƙamin shugaban marasa rinjaye na majalisar dokokin jihar Ogun mai wakiltar mazaɓar Odogbolu na jihar Ogun a majalisar wakilai ta 10. [1] [2] [3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Bankole, Idowu (2023-06-23). "Ogun 10th Assembly: Adeleye Lukman becomes Minority Leader". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.
  2. "LG Polls: Ogun Minority Leader Adeleye abducted at Polling Unit" (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.
  3. danivert (2024-07-06). "Focus on delivery of good governance, Ogun lawmaker urges Nigeria's political office holders". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.