Ademir (ɗan wasan ƙwallon ƙafa, an haife shi a shekara ta 1960)
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Toledo (mul) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Brazil | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | stopper (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 74 Kilogram | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 180 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
'Ademir' Roque Kaefer (an haife shi a ranar 6 ' ga watan Janairun shekara ta 1960 a Toledo, Paraná), wanda aka fi sani da Ademir, tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Brazil wanda ya yi wasa ' a matsayin dan wasan tsakiya.
A cikin aikinsa shekarar (1978-1995) ya buga wa SC Internacional, Toledo, Racing Club (Argentina), Matsubara, Santo André da Cruzeiro.[1] Ya lashe gasar Campeonato Gaúcho sau hudu shekarar (1981, 1982, 1983, 1984), Campeonato Mineiro sau uku shekaran (1987, 1990, 1994), Kofin Brazil guda shekarar (1993) da kuma Supercopa Sudamericana guda shekarar (1991).
Tare da tawagar wasannin Olympics ta kasar Brazil ya lashe lambar azurfa a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1984, kuma tare da babbar tawagar kasar Brazil ta buga wasanni bakwai a shekarar 1988. A wannan shekarar ya kasance a cikin tawagar Wasannin Olympics na bazara na 1988, kuma ya lashe wata lambar azurfa.[2] Bai taba taka leda a gasar cin Kofin Duniya na FIFA ba, kuma ya yi ritaya bayan shekaru 16 da ya yi ' aiki.
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Futpedia: Ademir (Ademir Roque Kaefer)" (in Portuguese). Globo Esporte. Archived from the original on 2009-06-26. Retrieved 2009-08-26.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Ademir Kaefer biography and statistics". Sports Reference. Archived from the original on 2020-02-22. Retrieved 2009-08-26.
Haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Ademir – FIFA competition record

- Ademir at Soccerway

- AdemiraOlympedia
- Ademir Kaefera cikinKwamitin Olympics na Brazil (a cikin Portuguese)
- Ademir Roque KaeferaOlympics.com
Samfuri:Brazil Squad 1984 Summer OlympicsSamfuri:Brazil Squad 1988 Summer Olympics