Jump to content

Adeniyi Adegbonmire

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adeniyi Adegbonmire
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Adeniyi Ayodele Adegbonmire ɗan siyasan Najeriya ne. Sannan kuma Sanata ne mai wakiltar Ondo ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya . [1]

Adegbonmire lauya ne sannan kuma Babban Lauyan Najeriya (SAN) [2] kuma tsohon ɗalibin Jami'ar Obafemi Awolowo Faculty of Law. [3] Ɗan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ne [4] [5] [6] kuma ya lashe zaɓen gundumomin Ondo ta tsakiya a zaɓen shekarar 2023 na majalisar tarayya da aka gudanar a ranar 25 ga Fabrairun shekara ta 2023. [7] Ya kuma doke abokin takararsa, Ifedayo Adedipe na jam'iyyar PDP a zaben majalisar dattawan Najeriya na 2023 .

  1. Nwafor (2024-06-12). "10th NASS: l've sponsored 3 bills in one year- Ondo Senator, Adegbonmire". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2024-10-06.
  2. The Nation (October 12, 2022). "'All permutations favour APC victory in Ondo Central'". thenationonlineng.net.
  3. Akinboyo, Temidayo (February 8, 2023). "ANALYSIS: Senatorial Elections: APC, PDP make it two-horse races across Ondo's districts". premiumtimesng.com. Retrieved 2024-10-06.
  4. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2024-10-06.
  5. Nkemakolam, Juliet (2024-08-01). "Oba Aroloye's legacies should be example to leaders in Nigeria – Sen. Adegbonmire". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). Retrieved 2024-10-06.
  6. "2023: Adegbonmire declares for Ondo Central Senatorial seat". April 21, 2022.
  7. Oluwole, Josiah (February 26, 2023). "#NigeriaDecides2023: APC wins Ondo Central senatorial election, Akure Reps seat". premiumtimesng.com. Retrieved 2024-10-06.