Adesuwa Onyenokwe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adesuwa Onyenokwe
Rayuwa
Cikakken suna Adesuwa
Haihuwa Ibadan, 1963 (60/61 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Obafemi Awolowo
Matakin karatu Bachelor of Arts (en) Fassara
master's degree (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan jarida

Adesuwa Onyenokwe (an haife ta a shekarar 1963), a birnin Ibadan. ta kasance yar' Najeriya ce ma'aikaciyar talabijin.[1] Ta kasance tsohuwar mai gabatar da shirye-shirye a NTA kafin ta zama edita ga mujallar "Todays Woman," wacce ke da shafin karanta labarai ta mutane sama da 200,000.[2] Ita ce mai gabatar da jawabi na shirin "Magana mai Girma" wacce tazo ta sama a cikin 2014.[3][4] Ta kasance mai magana da karfafa gwiwa kuma mai koyar da karar magana, da ke zaune a Legas Najeriya.

Farkon rayuwa da Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Adesuwa Onyenokwe an haife ta a Augusta 8, 1963 a Ibadan, babban birnin jihar Oyo, a Nigeria daga cikin gida mai yaya goma sha daya 11, itace diya ta biyar daga cikinsu. [5]

Ta halarci makarantar firamare na Emotan Preparatory School, da kuma Idia College, dukkansu a garin Benin City, Edo State. Daga nan sai tafi dan karanta drama a Obafemi Awolowo University (OAU) dake Ile-Ife, Osun State, Nigeriya. Bayan digirinta na farko daga jami'ar OAU, ta tafi dan yin Master’s degree akan karatun Language Arts a University of Ibadan. Whilst at her first degree programme, tana daga cikin daliban da Professor Wole Soyinka ya koyar, a Nobel Laureate. [6][7] [8] Adesuwa ta aure Ikechukwu Onyenokwe wani engineer ne Kuma mai management consultant dan'asalin Ndokwa East Local Government Area na Delta State a 1988. The couple have 6 children.[9][10] [11]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Adesuwa ta kasance mahaifinta na son ne ta zama lawyer amma sai Adesuwa tunanain ta tun tana karama shine ta zama mai shiri a telebijin. [12] Adesuwa Onyenokwe ta fara haduwa da watsa labarai ne tun lokacin da aka kaita aiki daga National Youth Service Corp (NTSC) a Nigerian Television Authority (NTA) station dake Sokoto State a 1983. Shugaban gudanar da watsa labarai na wancan lokaci, Mr. Danladi Bako, ya zaba ta da ta rika gudanar da shirin yara a television. wannan ne farkon farawarta a television. Da ta gama aikin National Service a 1984, ta bar garin Sokoto State sai ta samu aiki amatsayin malama a makarantar Akenzua II Grammar School, Benin, Edo State. A 1985, ta dawo aiki watsa labarai a Bendel Broadcasting Service wanda aka canja ma suna zuwa Edo Broadcasting Service (EBS). [13] [14] Sanda tayi aure a 1988, ta bar garin Benin City dan komawa da rayuwa da mijinta a agrin Lagos. Ta bar aiki da gidan Edo Broadcasting Service sai ta koma aiki da Nigerian Television Authority (NTA) a Lagos [15][16]

An sanya Adesuwa ta kula da ziyarar fafaroma a Najeriya lokacin zuwan sa[17] A 2000 Ta fara gudanar da shiri na ta na kanta na rabin awa da ake kira da suna “Today’s Woman with Adesuwa”. Nigerian Television Authority (NTA) ke bata damar yin shirin akan bashi. Ta gudanar da shirin na tsawon shekaru goma 10 kafin ta daina.[18] Kuma itace ke yin shiri a TV: “TW Conversations,” wanda ake nunawa a Africa Magic channel na DSTV. [19] Ta Kuma shirya da gudanar da shirin tattaunawa da shugaban kasar Najeriya (Federal Republic of Nigeria) Goodluck Ebele Jonathan a watan February 2015. Ta kasance ta Kuma tattaunawa da manyan mutane da dama a Nigeriya. [20] Adesuwa sake fara wani shirin TV show, Seriously Speaking a July, 2014. Shirin an nuna shi a Channels TV and hosted a long list of celebrities, public figures da notable guests. [21] [22][23] A watan 10 Augustan 2016, Adesua Onyenokwe tafara kaddamar da BLOG series ‘Speaking my mind tare Adesuwa’. The first series of the VLOG an kiara sa da suna ‘Identity’ domin tattaunawa akan yadda yan'Nigeriyan experiences and background can define its citizens much more than can be imagined. The programme was launched to celebrate her 53rd birthday. [24] [25] She was chosen by Multichoice Nigeria owners of DSTV and GOtv, a direct to home pay TV, to play the role of Aunty a central character on its reality TV show Ultimate Love, which premieres on February 9 2020 at 7:30pm WAT on DStv and GOtv. [26][27] [28] She is a figure on topical issues like relationships, health and wellness in Nigeria. [29]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Adesuwa Onyenokwe: Empowering women through the power of the media". The Vanguard. Retrieved December 28, 2017.
  2. "As Nigerian Fashion Booms, Women Lead Its Coverage" (in Turanci). Retrieved 2018-11-05.
  3. "Adesuwa Onyenokwe hits 54". The Guardian. Retrieved December 28, 2017.
  4. "ADESUWA ONYENOKWE returns to the tube with SERIOUSLY SPEAKING". Encomium. Retrieved December 28, 2017.
  5. https://punchng.com/my-husband-feels-proud-whenever-men-admire-me-adesuwa-onyenokwe/
  6. https://www.vanguardngr.com/2015/05/adesuwa-onyenokwe-empowering-women-through-the-power-of-the-media/
  7. https://punchng.com/my-husband-feels-proud-whenever-men-admire-me-adesuwa-onyenokwe/
  8. https://mybiohub.com/2016/06/adesuwa-onyenokwe-biography-family-age.html/
  9. https://ynaija.com/7-reasons-adesua-onyenokwe-icon-generation/
  10. <https://mybiohub.com/2016/06/adesuwa-onyenokwe-biography-family-age.html/
  11. https://www.vanguardngr.com/2015/05/adesuwa-onyenokwe-empowering-women-through-the-power-of-the-media/
  12. https://punchng.com/my-husband-feels-proud-whenever-men-admire-me-adesuwa-onyenokwe/
  13. https://www.vanguardngr.com/2015/05/adesuwa-onyenokwe-empowering-women-through-the-power-of-the-media/
  14. https://punchng.com/my-husband-feels-proud-whenever-men-admire-me-adesuwa-onyenokwe/
  15. https://www.vanguardngr.com/2015/05/adesuwa-onyenokwe-empowering-women-through-the-power-of-the-media/
  16. https://punchng.com/my-husband-feels-proud-whenever-men-admire-me-adesuwa-onyenokwe/
  17. https://ynaija.com/7-reasons-adesua-onyenokwe-icon-generation/
  18. https://www.vanguardngr.com/2015/05/adesuwa-onyenokwe-empowering-women-through-the-power-of-the-media/
  19. https://ynaija.com/7-reasons-adesua-onyenokwe-icon-generation/
  20. https://www.vanguardngr.com/2015/05/adesuwa-onyenokwe-empowering-women-through-the-power-of-the-media/
  21. https://www.bellanaija.com/tag/adesuwa-onyenokwe/
  22. http://encomium.ng/tag/adesuwa-onyenokwe/
  23. https://www.vanguardngr.com/2015/05/adesuwa-onyenokwe-empowering-women-through-the-power-of-the-media/
  24. https://leadingladiesafrica.org/adesuwa-onyenokwe-launches-vlog-series-watch/
  25. https://mybiohub.com/2016/06/adesuwa-onyenokwe-biography-family-age.html/
  26. https://theeagleonline.com.ng/adesuwa-onyenokwe-unveiled-as-aunty-on-ultimate-love/
  27. https://stories.showmax.com/5-things-you-should-know-aunty-on-ultimate-love/
  28. https://www.thisdaylive.com/index.php/2020/04/17/adesuwa-onyenokwe-kachis-patience-rosies-honesty-made-them-winners-of-ultimate-love/
  29. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-02-11. Retrieved 2020-05-27.

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

"Today's Woman".