Jump to content

Adetola Juyitan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adetola Juyitan
Rayuwa
Haihuwa Lagos,
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Matakin karatu Bachelor of Accountancy (en) Fassara
MBA (mul) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a entrepreneur (en) Fassara

Adetola Akinola 'yar kasuwa ce 'yar Najeriya, babban jami'ar zartarwa na Kungiyar kamfanonin Glitz[1] sannan kuma Shugabar Junior Chamber International Nigeria a shekara ta 2019.[2][3]

Adetola, 'yar asalin Jihar Ondo ce amma an haife ta ne a Legas a matsayin 'yar fari a cikin 'ya'ya biyar. Ta kammala karatun digiri na farko a fannin lissafin kudi daga Jami'ar jihar Ekiti, ta sami Digiri na Biyu a Kasuwanci daga Jami'an Lincoln, California kuma ta halarci Jami'ar Harvard, Cambridge don karatun ci gaban jagoranci Amurka.[4]

A shekara ta 2004, ta fara aiki a Zenith Bank Plc a matsayin 'yar bautan kasa sannan ta daukaka a matsayi har zuwa Satumba 2013 lokacin da ta koma Bankin United For Africa (UBA) a matsayin Manajan Kasuwanci,[5] sannan ta bari a 2015 don kafa kamfanin ta da ake kira Glitz Occasions Nigeria Limited.[6][7]

An zabe ta a matsayin Shugaba ta Kasa ta Junior Chamber International Nigeria a shekarar 2019.[8][9]

  1. "Music, comedy as Adetola Juyitan steps out big". Vanguard News (in Turanci). 2016-10-12. Retrieved 2020-06-06.
  2. "Adetola Juyitan: What being a young leader has though". Vanguard News (in Turanci). 2019-07-10. Retrieved 2020-06-06.
  3. "Comfort zone not place for growth-Adetola Juyitan". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2020-06-06.
  4. "'Women should endeavour to work extra hard, society doesn't always give us equal chance'". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2019-10-05. Retrieved 2020-06-06.
  5. "Adetola Juyitan: It's never too late to learn new skills". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2019-07-13. Retrieved 2020-06-06.
  6. "So much fun, as Glitz event centre opens in Lekki". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2016-10-22. Retrieved 2020-06-06.
  7. Admin. "Lagos Big Babe, Adetola Juyitan Opens Event Centre". Pleasures Magazine (in Turanci). Archived from the original on 2016-10-15. Retrieved 2020-06-06.
  8. "Juyitan: The star in Junior chamber International Nigeria". TheCable (in Turanci). 2019-12-12. Retrieved 2020-06-06.
  9. "JCI Nigeria honours 'Ten Outstanding Young Persons'". TheCable (in Turanci). 2019-08-26. Retrieved 2020-06-06.