Jump to content

Adewunmi Onanuga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adewunmi Onanuga
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Ikenne/Shagamu/Remo North
Rayuwa
Haihuwa Hammersmith (en) Fassara, 2 Disamba 1965
ƙasa Najeriya
Birtaniya
Mutuwa 15 ga Janairu, 2025
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da entrepreneur (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Otunba Adewunmi Oriyomi Onanuga (an haife ta a ranar 2 ga watan Disamba, 1965 kuma ya mutu a ranar 15 ga Janairu, 2025), wa aka fi sani da IJAYA, 'yar siyasar Najeriya ce kuma 'yar kasuwa wacce ita ce mataimakiyar babban mai shari’a na Majalisar Wakilan Najeriya tun a shekarar 2023. Tana wakiltar mazaɓar tarayya ta Ikenne/Sagamu/Remo North a majalisar. An haife ta a Hammersmith, London iyayenta 'yan Najeriya ne.

A shekarar 2019, Otunba Adewunmi Onanuga [1] ta tsaya takarar 'yar majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Ikenne/Sagamu/Remo ta Arewa a jihar Ogun a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, ta lashe zaɓe kuma an rantsar da ita a matsayin 'yar majalisar wakilai ta 9. Ita ce shugabar kwamitin kula da harkokin mata da ci gaban al’umma. [2] [3] [4] [5] [6]

  1. "National Assembly Member". Archived from the original on 2020-12-01. Retrieved 2025-01-05.
  2. "Gbajabiamila Rallies Support For Adewunmi Oriyomi".
  3. "Cash, Biggest Problem Facing Women in Politics, Says Onanuga".
  4. "Reps call for investigation into alleged killing of footballer by SARS".
  5. "THE MANY LESSONS ALL WOMEN SHOULD LEARN ABOUT POLITICS – OGUN HOUSE OF REPS MEMBER, HON. ORIYOMI DEWUNMI ONANUGA".
  6. "Ogun APC releases List of Consensus Candidates".