Jump to content

Adil Kaaba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adil Kaaba
Rayuwa
Haihuwa 19 Mayu 1971 (54 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Adil Kaaba (an haife shi a ranar 19 ga watan Mayu shekara ta 1971) ɗan wasan Judo ne daga ƙasar Maroko. Ya fafata a wasan tsakiya na maza a gasar Olympics ta shekarar 1996. [1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Adil Kaaba Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 3 June 2018.

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]