Adin Ballou
Adin Ballou | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Cumberland (en) , 23 ga Afirilu, 1803 |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mutuwa | 5 ga Augusta, 1890 |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | civil servant (en) |
Adin Ballou (Afrilu 23, 1803 - 5 ga watan Agusta, 1890) ya kasance Ba'amurke cikakken mabiyin addinin kiristaci. Ta hanyar rayuwarsa mai tsawo a matsayinsa mabiyin minista a kungiyar kiristanci, ya jajirce wajen kawa karshen harkar bayi da kuma tabbatar da tsare-tsare addinin kirista, kuma ya jaddada tsarin rashin cin zarafi a cikin rubuce-rubucensa da dama. Irin waɗannan rubuce-rubucen sun jawo sha'awar Leo Tolstoy, wanda yakan ambaton Ballou akai-akai a matsayin babban jaforarsa kan akidar tauhidi da siyasa a cikin rubutun da ba almara ba kamar su The Kingdom of God is Within You, tare da ɗaya kasance mai goyon baya akidar kiristancin Ballou musamman a rubutun Kiristanci na Gaskiya an saukar da shi daga Tolstoy zuwa Mahatma Gandhi, yana ba da gudummawa ba ga ƙungiyoyin gwagwarmayar kawo karshen yako ba kawain a cikin juyin juya hali na Rasha wanda Tolstoyan movement ke jagoranta, har ma da tunanin Gandhi na farko akan kawo karshen rashin zaman lafiya na praxis da ci gaban ashram na farko, dag Tolstoy Farm. A cikin wallafa na kwanan nan, masanin falsafar Amurka kuma anarchist Crispin Sartwell ya rubuta cewa ayyukan Ballou da sauran abokan zaman sa na Kiristanci irin su William Lloyd Garrison kai tsaye sun shafi ɗabi'un Gandhi da Martin Luther King Jr., suma.