Jump to content

Ado (mai wasan ƙwallon ƙafa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ado (mai wasan ƙwallon ƙafa)
Rayuwa
Haihuwa Jaraguá do Sul (en) Fassara, 4 ga Yuli, 1944 (81 shekaru)
ƙasa Brazil
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Londrina E.C. (en) Fassara1964-1968
  S.C. Corinthians Paulista (en) Fassara1969-1974
  Brazil men's national football team (en) Fassara1970-197033
  Clube Atlético Mineiro (en) Fassara1976-1976
  Associação Portuguesa de Desportos (en) Fassara1977-1977
  Santos F.C. (en) Fassara1977-1977
  Ferroviário Atlético Clube (en) Fassara1978-1978
  Fortaleza E.C. (en) Fassara1979-1979
  Fortaleza E.C. (en) Fassara1981-1981
Red Bull Bragantino (en) Fassara1981-1982
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Nauyi 80 kg
Tsayi 189 cm

Eduardo Roberto Stinghen (an haife shi a ranar 4 ga watan Yulin shekara ta 1944), wanda aka fi sani da Ado, tsohon dan wasan kwallon kafa ne na kasar Brazil wanda ya taka leda a matsayin Mai tsaron gida.[1]

A cikin aikinsa shekarar ta (1964-1984) ya buga wa Londrina, Corinthians, America-RJ, Atletico Mineiro, Portuguese, Velo Clube, Fortaleza, Ferroviário da Bragantino. An zaba shi a cikin tawagar kasar Brazil don nasarar da suka samu a gasar cin Kofin Duniya na shekarar ta 1970 ba tare da ya buga kowane wasa a gasar ba.

Brazil

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Ado :: Eduardo Roberto Stinghen ::".[permanent dead link]

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]