Ado Ekiti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Ado Ekiti itace babban birnin jihar Ekiti wanda ke kudu maso yammacin Nijeriya, mafiya yawan mutanen dake zaune a birnin Yarbawa ne. Kuma birnin ne fadar gwamnatin jihar, wato anan ne gidan Gwamnatin jihar take tare da wasu manyan ma'aikatu.