Aeneas Chigwedere
Appearance
25 ga Augusta, 2008 - 25 ga Augusta, 2013
ga Augusta, 2001 - ga Augusta, 2008 - David Coltart (en)
| |||||||||
| Rayuwa | |||||||||
| Haihuwa |
Southern Rhodesia (en) | ||||||||
| ƙasa | Zimbabwe | ||||||||
| Mutuwa | 22 ga Janairu, 2021 | ||||||||
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Koronavirus 2019) | ||||||||
| Sana'a | |||||||||
| Sana'a | ɗan siyasa da minista | ||||||||
| Imani | |||||||||
| Jam'iyar siyasa | ZANU-PF | ||||||||
Aeneas Soko Chigwedere (25 Nuwamba 1939 - 22 Janairu 2021) ɗan siyasan Zimbabwe ne, masanin tarihi, masanin ilmi, kuma shugaban gargajiya. Ya kasance Ministan Ilimi, Wasanni, da Al'adu daga watan Agusta 2001 har zuwa rasuwarsa. Ya zama Gwamnan lardin Mashonaland na Gabas a watan Agusta 2008.
Chigwedere ya mutu ne a ranar 22 ga Janairun 2021 bayan ya kamu da cutar COVID-19 yana da shekara 81.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.