Jump to content

Afe Olowookere

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Afe Olowookere
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

Rayuwa
Haihuwa Jahar Ondo, 
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Afe Olowookere ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Ondo a Najeriya. Ya taba zama dan majalisar wakilai a majalisar wakilai ta kasa, mai wakiltar mazabar Akure ta Arewa/Akure ta kudu. A lokacin mulkinsa, Olowookere ya kaddamar da ayyuka da dama don amfanin al’ummar mazabarsa.[1][2]

  1. Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2024-12-12.
  2. Ex-Lawmaker, Afe Olowookere commissions constituency project months after National Assembly exit". Ondo State Radiovision Corporation. 2020-11-19. Retrieved 2024-12-12