Jump to content

Agunbiaze Ige

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Agunbiaze Ige
Rayuwa
Sana'a
Sana'aɗan siyasa

Nathaniel Ige Agunbiade dan siyasan Najeriya ne wanda ya wakilci mazabar Obokun/ Oriade na jihar Osun a majalisar wakilai a majalisar wakilai ta 7 daga 2011 zuwa 2015. Ya kasance dan jam'iyyar All Progressives Congress (APC).[1][2][3][4]

  1. ↑ National Assembly | Federal Republic of Nigeria". 2015-10-02. Archived from the original on 2 October 2015. Retrieved 2025-01-04
  2. ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-04
  3. ↑ "2011 OSUN state house of representatives election results - eduweb". Retrieved 2025-01-04
  4. ↑ osun (2013-04-26). "Hon Nathaniel Ige Agunbiade". Osun State Official Website. Retrieved 2025-01-04