Jump to content

Ahmad Sani Muhammad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahmad Sani Muhammad
Rayuwa
Haihuwa 26 Oktoba 1975 (50 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ahmad Sani Muhammad (an haife shi ranar 26 ga Oktoba 1975) ɗan siyasan Najeriya ne a halin yanzu yana wa'adinsa na farko a majalisar wakilai, mai wakiltar mazabar Bakura/Maradun a jihar Zamfara.[1]

Rayuwar farko da aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Muhammad da ne ga Ahmad Sani Yerima, gwamnan farar hula na farko a jihar Zamfara a Najeriya.[2]

An zabe shi a shekarar 2023 zuwa majalisar wakilai a matsayin dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC).[3][4][5]

  1. "National Assembly - Federal Republic of Nigeria - Sani Ahmad". nass.gov.ng. 2023. Archived from the original on 2025-01-07. Retrieved 2025-01-07
  2. Abdallah, Nuruddeen M. (2023-02-26). "Yarima's son wins House of Reps seat in Zamfara". 21stcenturychronicle.com. Archived from the original on 2023-03-19. Retrieved 2025-01-07
  3. "2023 Zamfara State House of Representatives election results". eduweb.com.ng. 2023. Archived from the original on 2024-07-10. Retrieved 2025-01-07.
  4. 10th National Assembly Members - Ahmad Sani Muhammad". orderpaper.ng. 2024. Archived from the original on 2025-01-07. Retrieved 2025-01-07
  5. "Legislator Details - Ahmad Sani Muhammad". www.constrack.ng. 2023. Archived from the original on 2025-01-07. Retrieved 2025-01-07