Jump to content

Ahmad Shah Din Dost

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Daga Maulvi Ahmad Shah Din Dost (Pashto) ɗan siyasan Taliban ne kuma kwamandan Afghanistan wanda a halin yanzu yake aiki a matsayin Gwamna lardin Ghor tun Nuwamba 2021. [1][2][3]

  1. "مولوی احمدشاه دین دوست، والی جدید غور تعیین شد | خبرگزاری وطن 24".
  2. "Ghor governor urges traders to provide support for construction of bridge". afghanislamicpress.com.
  3. "جمهور - مولوی احمدشاه دین دوست، والی جدید غور تعیین شد". خبرگزاری جمهور. November 2, 2021.