Ahmed Abdel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahmed Abdel
Rayuwa
Haihuwa 17 Satumba 1989 (34 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al Nasr Egypt (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Ahmed Abdel Aal ( Larabci: أحمد عبد العال‎  ; an haife shi a ranar 17 ga watan Satumbar 1989), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar Al Nasr ta Masar. Abdel Aal ya koma Ghazl El Mahalla a shekara ta 2015 daga El Raja SC kuma ya rattaba hannu kan kwantiragin shekaru uku a kungiyar.[1] Amma bayan kakar wasa ɗaya kacal, El Mahalla ya yanke shawarar barin dan wasan bayan an koma mataki na biyu.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "بالصور.. المحلة يضم "عبد العال" الرجاء 3 مواسم". اليوم السابع (in Larabci).
  2. "المحلة يستغنى عن 15 ﻻعب". بوابة الشروق.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]