Ahmed Abdulkadir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahmed Abdulkadir
Rayuwa
Haihuwa Sahab (en) Fassara, 23 Mayu 1999 (24 shekaru)
ƙasa Jordan
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Egypt national football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa attacking midfielder (en) Fassara

Ahmed Mohamed Abdel Kader Radwan ( Larabci: أحمد محمد عبد القادر رضوان‎  ; An haife shi 23 ga watan Mayun 1999), wanda aka fi sani da Ahmed Abdel Kader ( Larabci: أحمد عبد القادر‎ ), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke bugawa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Al Ahly ta Masar wasa a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari .[1]

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Al Ahly
  • CAF Super Cup : 2021 (Disamba)
  • FIFA Club World Cup : Matsayi na uku 2021
  • Gasar cin kofin Masar : 2021-22

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "AHMED ABU ISMAIL". SOCCERWAY.com.