Jump to content

Ahmed Aliyu Wadada

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ahmed Aliyu Wadada ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. A yanzu haka ya zama Sanata mai wakiltar mazaɓar Nasarawa ta yamma a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "2027: Senator Wadada Expresses View On Returning To APC" (in Turanci). 2024-11-27. Retrieved 2025-01-04.
  2. Reporter, Our (2024-12-30). "Tax Reform Bills: Why North shouldn't fear, by Senator Wadada". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.