Ahmed Haladu
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Disamba 1961 (63 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Ahmed Haladu daga jihar Kano a Najeriya, dan siyasa ne da ya wakilci mazabar Bichi a majalisar wakilai ta kasa a matsayin dan majalisar wakilai. An zabe shi a dandalin jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP) kuma ya yi aiki daga 2003 zuwa 2007.[1][2]
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Ahmed Haladu a watan Disamba 1961 a jihar Kano, Najeriya. Ya samu takardar shedar ilimi ta kasa, Kwalejin Ilimi ta Jihar Kano.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Ya yi aiki a matsayin dan majalisar dokokin Najeriya, mai wakiltar majalisar wakilai daga 2003 zuwa 2007.[2]