Ahmed Hassan Gabobe
Appearance
| Ahmed Hassan Gabobe | |
|---|---|
| Dan kasan | Somalia |
Ahmed Hassan Gabobe ya kasance ɗan siyasan Somaliya ne . Ya kasance daga cikin dangin Bimal na Dir. Ya kasance Ministan Shari'a da Harkokin Addini na Kasar Somaliya, bayan da Firayim Minista Omar Abdirashid Ali Sharmarke ya nada shi a matsayin a ranar 27 ga watan Janairun, 2015.