Ahmed Ibn Mohammed
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Kaiama, 11 Nuwamba, 1979 (46 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Ahmed Ibn Mohammed (an haife shi a watan Nuwamba 11, 1979) ɗan siyasan Najeriya ne kuma memba na majalisa ta 8 mai wakiltar mazabar Kaiama/Wajibe a majalisar dokokin jihar Kwara.[1][2]