Jump to content

Ahmed Kandil

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahmed Kandil
Rayuwa
Haihuwa Tanta, 1924
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Mutuwa Mayu 1950
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a swimmer (en) Fassara

Ahmed Mohamed Hussain Kandil (Larabci: أحمد محمد حسين قنديل; 1923 ko 1924 - 10 ga Mayu 1950) ɗan wasan ninkaya ne na ƙasar Masar. Ya fafata a tseren mita 200 na maza na bugun ƙirji da kuma tseren mita 4 × 200 na maza a gasar Olympics ta bazara ta 1948 da aka gudanar a Landan, ƙasar Burtaniya.]Ya mutu a wani hatsarin jirgin sama a ranar 11 ga Mayu 1950 yayin da yake aiki tare da Rundunar Sojan Sama ta Masar lokacin da Spitfire ɗinsa ya yi karo da wani Spitfire a tsakiyar iska a kan Port Said. [1]

  1. "NOTED SWIMMER KILLED"