Ahmed Umar (Dan Wasa)
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Sudan, 10 ga Faburairu, 1988 (37 shekaru) |
| ƙasa |
Sudan Norway |
| Karatu | |
| Makaranta |
Oslo National Academy of the Arts (en) |
| Harsuna |
Sudanese Arabic (en) Norwegian (en) Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | mai zane-zane da jarumi |
| ahmedumar.com | |
Ahmed Umar (Larabci: أحمد عمر, an haife shi 10 Fabrairu, shekara ta 1988) ɗan Sudan-Norwegian be kuma mai zanen gani ne kuma mai fafutukar LGBT. Ya girma a cikin dangi masu ra'ayin mazan jiya a Sudan kuma daga baya ya gudu zuwa Norway. Ayyukan zane-zanensa sun haɗu da dan Sudan (misali, Bakar fata Fir'auna na tsohuwar Masarautar Kush) da tasirin Yammacin Turai. An ba da labarinsa a cikin shirin 2020 na haramtaccen zane (The Art of Sin) a turance.
Rayuwar yarinta
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Ahmed Umar a Sudan a ranar 10 ga Fabrairu 1988,dane ga Siddig da Zainab Umar kuma yakasance a matsayin auta a cikin 'yan'uwa biyar. Shi dangin Sufaye ne na gargajiya wadanda suka rayu tsakanin Makka da Sudan.Umar ya yi karatu a Makka kuma ya fara soyayya da wasu samari yana zaune a can. Daga baya ya ci gaba da karatu a Sudan kuma ya kulla dangantaka ta halal da mace, duk da cewa ya ci gaba da jin dadinsa da maza.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]1.Jahshan, Elias (2022). "Ahmed Umar: Pilgrimage to Love". This Arab is queer : an anthology by LGBTQ+ Arab writers. pp. 75–82. ISBN 978-0-86356-478-9. OCLC 1334646295. 2.