Jump to content

Ain Zada Dam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ain Zada Dam
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaAljeriya
Province of Algeria (en) FassaraBordj Bou Arréridj Province (en) Fassara
District of Algeria (en) FassaraBir Kasd Ali District (en) Fassara
Commune of Algeria (en) FassaraKhelil (en) Fassara
Coordinates 36°10′28″N 5°08′58″E / 36.1744°N 5.1494°E / 36.1744; 5.1494
Map
History and use
Opening1986

Dam din Ain Zada wani madatsar ruwa ne mai nisan kilomita 10 kilometres (6 mi) (6 a gabashin Khelil a kan Kogin Bou-Sellam a Lardin Bordj Bou Arréridj, Aljeriya. An gina dam din tsakanin shekarar 1982 zuwa 1986, ainihin manufar madatsar ruwan shine samar da ruwan sha da ban ruwa ga Setif, wanda ke da nisan kilomita 24 kilometres (15 mi) () zuwa yamma.[1]

  1. "Ain Zada". Hidrotehnika-Hidroenergetika. Retrieved 22 August 2011.