Aisha Muharrar
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 12 ga Maris, 1984 (40 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Harvard |
Sana'a | |
Sana'a | marubin wasannin kwaykwayo |
Muhimman ayyuka |
Parks and Recreation (en) ![]() |
IMDb | nm3429611 |
Aisha Muharrar (an haife ta a ranar 12 ga watan Maris, shekara ta alif 1984) ta kasance ƴar jarida ce a wani gidan Talabijin dake ƙasar Amurka kuma marubuciyar littafin fiye da laƙabi (More Than Label).[1] [2]
Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Muharrar ta kammala karatun ta ne daga jami’ar Harvard tare da karatun Ingilishi da Adabin Ingilishi da Harshe kuma ta kasance Mataimakin Shugaban Harvard Lampoon humor magazine. [1] Ita yar asalin Bay Shore ce, New York . [2]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Ta kasance Marubuciya ga NBC 's Parks da Recreation da Greg Daniels da Michael Schur suka ƙirƙira . [3] A baya, ta kasance marubuciya ce ta fim din Fox mai rai Sit Down, Shut Up, wanda Mitch Hurwitz ya kirkira.