Aithbhreac Inghean Coirceadal
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1430 (Gregorian) |
| ƙasa |
Kingdom of Scotland (en) |
| Mutuwa | 1480 (Gregorian) |
| Karatu | |
| Harsuna |
Scottish Gaelic (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | marubuci da maiwaƙe |
Aithbreac Inghean Coirceadal ( fl. 1470 ) mawaƙiya ce a Scotland ne na tsaka-tsaki.
A cikin shekara ta 1470, ta rubuta wa mijinta, Niall Òg Mac Nèill, Constable of Castle Sween, Knapdale, wanda shine waƙar farko da aka rubuta a cikin Classic Scottish Gaelic, wanda mace ta rubuta. [1] An rubuta shi a cikin Classic Bardic meter kuma yana ɗaya daga cikin waƙoƙi guda huɗu kawai da mace ta rubuta a cikin wannan salon. [2]