Ajayi Adeyinka
Appearance
ga Yuni, 2015 - | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Turanci Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||
Ajayi Adeyinka ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne kuma ɗan majalisa daga jihar Osun a Najeriya.
Rayuwar Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ajayi Adeyinka ya taɓa zama ɗan majalisar wakilai daga shekarun 2015 zuwa shekara ta 2019, mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Ife. [1] A shekarar 2014, yayin da yake ci gaba da aiki, ya jaddada cewa shugabancinsa a matsayinsa na ɗan majalisa ya mayar da hankali ne wajen inganta shugabanci nagari. [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.
- ↑ Television, Channels (2014-01-08). "Lawmaker Assures Nigerians of Better Governance In 2014". Channels Television (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.