Jump to content

Ajibola Famurewa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ajibola Famurewa
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ajibola Famurewa ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. Ya kasance ɗan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar Atakunmosa ta gabas/ Atakunmosa ta yamma/Ijesa na jihar Osun a majalisar wakilai ta 8. [1]

A shekara ta 2020, an naɗa shi Shugaban Hukumar Ilimin Basic Education ta Jihar Osun (SUBEB) [2] [3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Obarayese, Sikiru (2020-06-18). "Ex-federal Rep,Famurewa appointed Osun SUBEB chairman". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.
  2. David (2020-06-24). "Osun SUBEB boss resumes office, endorses new education policy". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.
  3. Nation, The (2020-06-19). "Famurewa is SUBEB's chair - The Nation Nigeria News". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.