Jump to content

Ajuji Waziri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ajuji Waziri
Rayuwa
Mutuwa 17 ga Afirilu, 2017
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya

Ajuji Waziri (ya rasu 17 ga watan Afrilu, 2017) ɗan siyasan Najeriya ne kuma Jami'in diflomasiyya. Ya taba zama sanata a majalisar wakilai ta shida sannan ya rike mukamin Jakada ta Najeriya a kasar Turkiyya. [1] [2]

An zabi Waziri a matsayin sanata wanda ke wakiltar gundumar Bauchi ta Kudu maso Gabas a shekarar 1983. Ya kuma yi aiki a matsayin Jakadan Najeriya a Jamhuriyar Turkiyya daga shekarar 2004 zuwa 2007. [3]

Rayuwar sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

Waziri ya kasance ya auri Farida Waziri. [4][5]

  1. Nation, The (2017-04-18). "President mourns ex-envoy Waziri". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-02-05.
  2. "Politics - Nigeria: Senator Ajuji Waziri Is Dead". Nigerian Bulletin - News, Lifestyle, Marketplace (in Turanci). 2017-04-19. Retrieved 2025-02-05.
  3. Ibeh, Nnenna (2017-04-19). "Former Nigerian ambassador Senator Ajuji Waziri is dead - Legit.ng". www.legit.ng (in Turanci). Retrieved 2025-02-05.
  4. Jeremiah, Urowayino (2017-04-19). "Former EFCC boss, Farida Waziri loses husband". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-02-05.
  5. Jonathan, Zovoe (2017-04-18). "Buhari mourns as ex-EFCC chairman, Waziri, loses husband". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2025-02-05.