Jump to content

Akaa Falls

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Akaa Falls
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa6°10′30″N 0°11′46″W / 6.17503°N 0.19614°W / 6.17503; -0.19614
WuriAkyeremanteng
KasaGhana
TerritoryYankin Gabashi da Akuapim North Municipal District

Ruwan Akaa yana kusa da ƙauyen Akyeremanteng a gundumar Akuapem ta Arewa, yana da tazarar kilomita 21 daga arewa maso gabas da Koforidua a yankin Gabashin Ghana . Akaa Falls yana da nisan kilomita baƙwai daga Boti Falls kuma ya dauke shi daga kogin Boti, ainihin kogin da Boti Falls ya samo asali. [1]

Akaa Falls wani dutse ne mai mita 60, wanda ke kewaye da tsire-tsire masu yawa.[2]

  1. ↑ "Visit Ghana - Akaa Falls". Visit Ghana (in Turanci). Archived from the original on 2023-06-05. Retrieved 2023-01-30.
  2. ↑ "Exploring the Spectacular Waterfalls of Ghana". May 11, 2023.