Jump to content

Akeem Agbetu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Akeem Agbetu
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Rayuwa
HaihuwaLagos, 10 ga Maris, 1988 (38 shekaru)
ƙasaNajeriya
Karatu
HarsunaTuranci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
F.C. Ebedei (en) Fassara2004-2005
FC Midtjylland (en) Fassara2005-200722
Kolding FC (en) Fassara2007-2007
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202007-200720
Kolding FC (en) Fassara2007-2009
FC Midtjylland (en) Fassara2007-200982
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya2008-
  Kocaelispor (mul) Fassara2009-2009173
Kolding FC (en) Fassara2009-200900
  Sivasspor (en) Fassara2009-2011120
Samsunspor FC (en) Fassara2010-2011317
  Karşıyaka S.K. (en) Fassara2011-2012332
Boluspor (en) Fassara2012-201390
TKİ Tavşanlı Linyitspor (en) Fassara2013-2014447
Le Havre AC (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewaAtaka
Nauyi72 kg
Tsayi170 cm

Akeem Oriyomi Agbetu (an haife shi a ranar 10 ga watan Maris na shekara ta 1988) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Najeriya, wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba.

6A kakar 2014-2015 Agbetu ya shiga Le Havre AC na Ligue 2 ya amince da kwangilar shekaru biyu.[1]

  1. ↑ "Akeem Agbetu au HAC, c'est fait" [Akeem Agbetu at HAC, it's done]. Havre Athletic Club (in Faransanci). 2014-09-18. Archived from the original on 2024-05-08. Retrieved 2024-05-08.