Akinlaja Joseph
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 1 ga Yuni, 1950 (75 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Harshen uwa | Yarbanci | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Joseph Iranola Akinlaja ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan kasuwa daga jihar Ondo a Najeriya.
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Joseph Iranola Akinlaja a ranar 1 ga Yuni 1950 a Jihar Ondo.[1][2]
Rayuwar siyasa da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Akinlaja ya kasance dan majalisar wakilai, mai wakiltar mazabar Ondo ta gabas/Ondo ta yamma daga 2015 zuwa 2019.[3] Ya kuma rike wasu mukaman siyasa kuma marubuci ne.[1][2]