Akinsuroju Nelson
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Akinsuroju Nelson ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance memba na Majalisar Dokokin Jihar Ondo wanda ke wakiltar mazabar Ileoluji / Okeigbo . Babatunde Fadare na PDP ne ya kalubalanci nasarar da ya samu a zabensa, amma Kotun daukaka kara ta amince da nasarar Akinsuroju.[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Yusuf, Bada (2023-09-27). "Tribunal: APC lawmaker sacked in Ondo after PDP candidate's petition". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 2025-01-07.
- ↑ olufemiajasa (2023-09-27). "Tribunal sacks Ondo lawmaker". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-07.
- ↑ Roving (2023-11-23). "Appeal Court strikes out Tribunal ruling, affirms Ondo lawmaker's Election". ROVING REPORTERS (in Turanci). Retrieved 2025-01-07.