Akinwunmi Ambode

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Akinwunmi Ambode
AKINWUNMI AMBODE - OIL PAINTING BY RAJASEKHARAN.jpg
Rayuwa
Haihuwa Lagos, ga Yuni, 14, 1963 (57 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Sana'a
Sana'a accountant General (en) Fassara da ɗan siyasa
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
akinwunmiambode.com/

Akinwunmi Ambode ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta 1963 a Epe (Lagos). Gwamnan jihar Lagos ne daga shekara ta 2015 (bayan Babatunde Fashola), yazama gwamnan jihar ne bayan samun nasarar cin zaben dayayi na shekarar 2015 a karkashin jam'iyar APC.