Akinyede Awodumila
Appearance
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Emure/Gbonyin/Ekiti East | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Harshen uwa | Yarbanci | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||
Akinyede Awodumila dan siyasar Najeriya ne. Ya taba zama mamba mai wakiltar mazabar Emure/Gbonyin/Ekiti ta gabas a majalisar wakilai. An haife shi a shekarar 1949, ya fito ne daga jihar Ekiti. An zabe shi a matsayin dan majalisar wakilai a zaben 2015 a karkashin jam’iyyar PDP.[1][2]