Akko na (Nijeriya)
Yankin Karamar Hukumar Akko yana cikin garin Kumo kuma majalisar yankin ta kunshi Akko, Gona, Kumo, Pindiga, Garin Garba, Jalingo, Jauro Tukur, Kembu, Kumo North, Kumo East, Panda, Kumo Central, Lergo, Garin Liman Kumo, Mararraban-Tumu, Tashan Magarya, da sauransu da yawa.[1]
Tana da kasuwanni kamar Tike, Babbar Kusawa, da Tashar Gwari wayanda suke Tara dubban masu siye da siyarwa a kowace shekara, noma da Kasuwanci sune manyan hanyoyi biyu na tattalin arziki Akko LGA.[2]
Gwamnati
[gyara sashe | gyara masomin]Shugaban karamar hukuma shine Abubakar Usman Barambu sai kuma Mahmud Saleh Tabra a matsayin mataimakinshi i.[4] Dukkansu biyu sun fito ne daga Jam'iyyar siyasa ta All Progressive Congress . [4][5] Yankin karamar hukuma ya kunshi manyan masarauta guda uku wato: Akko, Gona da Pindiga .
Climate
[gyara sashe | gyara masomin]lokacin damina a Akko yana da tsauri kuma yana da hazo, Lokacin fari yana da wani yanayi na hazo, kuma ana samun yanayin zafi da kuma sanyi a ko wani shekara. Matsakaicin zafin jiki na shekara-shekara ya kasance daga 78 zuwa 120 digiri Fahrenheit tare da ƙananan bambance bambance a ƙasa ko sama da digiri 123. [6][7]
- ↑ "Finelib.com - Nigeria Business Directory and Search Engine". www.finelib.com. Archived from the original on 23 March 2022. Retrieved 23 March 2022.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
- ↑ "Akko Local Government Area". www.manpower.com.ng. Retrieved 8 July 2023.
- ↑ Soluap (2023-05-09). "AKKO LOCAL GOVERNMENT AREA OF GOMBE STATE". Soluap (in Turanci). Archived from the original on 15 August 2023. Retrieved 2023-08-15.
- ↑ 4.0 4.1 "APC wins all 11 chairmanship, 114 councillorship seats in Gombe" (in Turanci). 20 December 2020. Retrieved 24 March 2022.
- ↑ Ahmad, Auwal (20 December 2020). "Gombe LG poll: APC wins all 11 Chairmanship, 114 Councillorship seats". Blueprint Newspapers (in Turanci). Retrieved 30 September 2022.
- ↑ "Gombe Climate, Weather By Month, Average Temperature (Nigeria) - Weather Spark". weatherspark.com (in Turanci). Retrieved 10 July 2023.
- ↑ "Weather in Akko, Gombe State, Nigeria | Tomorrow.io". Tomorrow.io Weather (in Turanci). Retrieved 11 July 2023.