Al-Balawī
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 10 century |
| Mutuwa | 961 (Gregorian) |
| Sana'a | |
| Sana'a |
chronicler (en) |
| Muhimman ayyuka |
Q130639486 |
Abū Muḥammad ʿAbdallAH ibn Muḥammad ibn ʿUmayr Maḥfūẓ al-Madini al-Balawī (Arabic), wanda aka fi sani da al-Balawan (Arabic) masanin tarihi Larabawa ne na Masar na ƙarni na 10 (a karni 4 bayan hijira).[1] Ya fito daga ƙabilar Larabawa ta Bali, reshen Quda'a.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Samfuri:Emc1
- ↑ Shayyal, G. E. (2012-04-24). "al-Balawī". Encyclopaedia of Islam, Second Edition (in Turanci).
Rukunoni:
- CS1 Turanci-language sources (en)
- Wikipedia articles with BNF identifiers
- Wikipedia articles with ISNI identifiers
- Wikipedia articles with LCCN identifiers
- Wikipedia articles with TDVİA identifiers
- Wikipedia articles with VIAF identifiers
- Wikipedia articles with WorldCat-VIAF identifiers
- Musulmai
- Masana Tarihin Masar