Al-Baqi'

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Al-Baqi'
Bagicemetry.JPG
cemetery
farawa622 Gyara
native labelمقبرة البقيع Gyara
ƙasaSaudi Arebiya Gyara
located in the administrative territorial entityMadinah Gyara
coordinate location24°28′2″N 39°36′58″E Gyara

Jannat al-Baqīʿ (Da larabci: جَنَّة ٱلْبَقِيع‎,fassara . 'Lambun Baqi') shine makabarta na farko a tarihin musulunci kuma wanda yafi kowanne tsufa, yana cikin garin Madinah, a yankin Hijaz wanda a yau yankin na cikin kasar Saudi Arebiya. yana kudu masu gabas da Masallacin Annabi, makabartan yana dauke da manya-manyan sahabbai da iyalan gidan Annabi.