Jump to content

Al-Jamiatul Asaria Darul Hadees

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Al-Jamiatul Asaria Darul Hadees
Bayanai
Iri jami'a
Ƙasa Indiya
Tarihi
Ƙirƙira 1954
aljamiatulasaria.co.in

Al-Jamiatul Asaria Darul Hadees, Mau Cibiyar Ilimi ce ta Musulunci (Madrasa) da ke Mau a gabashin Uttar Pradesh wacce aka kafa a shekara ta 1954.[1] Baya ga samar da ilimin gargajiya na Islama, Jamia Asaria ta kuma bude cibiyoyin ilimi na zamani kamar Darul Hadees Higher Secondary Boys School, Mau . [2] Wannan cibiyar ta samar da malaman musulmai da yawa na ƙasa da na duniya kamar Sheikh Dr. Obaidur Rahman, Sheikh Meraj Rabbani, Salim Ansari, da sauransu.[3]

  • Darul Uloom Mau
  1. "جامعہ اثریہ دارلحدیث مئو Jamia Darul Hadees, Mau". Archived from the original on 10 April 2015. Retrieved 5 April 2015.
  2. "Darul Hadees H S S Jamia Nagar Mau". Archived from the original on 17 February 2018. Retrieved 5 April 2015.
  3. "Etiquettes of Dawah by Dr. Obaidur Rahman Madani. 3ga".