Al-Sadda
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
sports newspaper (en) |
| Ƙasa | Sudan |
| Harshen amfani | Larabci |
| Mulki | |
| Hedkwata | Sudan |
| alsadda.net | |
Al Sadda (a cikin Larabci الصدى ma'ana The Echo) jaridar wasanni ce ta yau da kullun da aka buga a Sudan . [1][2] A watan Satumbar 2011, kwamitin manema labarai na Sudan ya dakatar da jaridar tare da wasu jaridu biyar na wasanni saboda zargin keta dokar manema labarai.[3]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Sudan Newspapers". Online Newspapers. Retrieved 3 June 2012.
- ↑ "Al Sada Newspaper Sudan". Araboo. Retrieved 3 June 2012.
- ↑ "Six sports newspapers suspended in Sudan". Futaa. 15 September 2011. Archived from the original on 24 December 2013. Retrieved 21 December 2013.