Al Karam Secondary School
Appearance
Makarantar Sakandare ta Al-Karam, aikin Jamia Al-Karam, (Larabci: جامعة الكرم) makarantar kwana ce ta musulmi da kwalejin ilimin addinin Musulunci da ke Eaton, Ingila. [1]Muhammad Imdad Hussain Pirzada ne ya jagoranci makarantar.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Higher calling". The Guardian. 13 December 2005. Retrieved 9 September 2012.
- ↑ "The Official Website of Shaykh Pirzada - Home". mihpirzada.com. Retrieved 28 July 2015.