Alan Marsham
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Geelong (mul) |
| ƙasa | Asturaliya |
| Mutuwa |
Geelong (mul) |
| Makwanci |
Geelong Eastern Cemetery (en) |
| Karatu | |
| Makaranta | Kwalejin Geelong |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
Australian rules football player (en) |
Alan Robert Marsham (6 ga watan Agustan shekara ta 1920 - 7 ga watan Afrilu shekara ta 1990) ya kasance Dan wasan kwallon kafa na Australiya wanda ya buga wa Kungiyar kwallon kafa ta Geelong a Gasar kwallon kafa ta Victoria (VFL).
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Alan Robert Marsham a Geelong a ranar 6 ga watan Agusta 1920.[1]
Alan Marsham ya auri Marie Elaine Dawson a 1943.
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Ya halarci Kwalejin Geelong.
Williamstown (VFA)
[gyara sashe | gyara masomin]A shekara ta 1941 ya koma kulob din VFA Williamstown.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Holmesby, Russell; Main, Jim (2014). The Encyclopedia of AFL Footballers: every AFL/VFL player since 1897 (10th ed.). Seaford, Victoria: BAS Publishing. ISBN 978-1-921496-32-5.