Albert Chibuzo Agulanna
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Albert Chibuzo Agulanna ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisar wakilai a yanzu, mai wakiltar mazabar tarayya ta Aboh Mbaise/Ngor Okpala a majalisar dokokin ƙasar. Ya gaji Bede Eke.[1][2]